Connect with us

News

A yau shekaru biyu kenan da rasuwar fitaccen malamin hadisinnan sheikh Dr Ahmad Ibrahim Bamba

Published

on

DAGA KABIRU BASIRU FULATAN

Yau Shekaru 2 Da Rasuwar Shiekh Ahmad Ibrahim Bamba B.U.K. Ya Rasu Ya na Da Shekaru 80 A Duniya.

Advertisement

A Rana Mai Kamar Ta Yau Ga 7 Ga Watan Junairu 2022, Allah Yayiwa Shahararren Malamin Addinin Musulunci Ahmad Bamba Rasuwa.

Fitaccen malamin ya yi fice ne a wajen karatuttukan Hadisi, inda a da can yake karantarwar a Masallacin BUK amma daga baya ya bude nasa wajen mai suna Darul Hadis.

Advertisement

Malamin ya rasu ne bayan gajeriyar rashin lafiya inda ya kwana ɗaya a Asibitin Koyarwa na Malam Aminu Kano.

DR Ahmad ya kasance malamai ne Mai tarin ilimin hadith Wanda manyan malamai da dama a fadin duniya ke karatu a karkashin,sa

Advertisement

A fagen iyali kuwa malan ya mutu yanada mataye biyu tare da tayin ya,ya da jikoki

Daga cikin magadan  da malan ya rasu ya bari akwai wadan da aka samu domin dorawa akan inda malan ya tsaya tare da kwatan,ta siffofin mahaifin su wajen daukaka addinin Allah

Advertisement

 

 

Advertisement

manyan malaman addini musulenci a bangarori daban daban da Kuma al,ummar musulmi suka sallaceshi

 

Advertisement

A madadin daukacin ma,aikatan jaridar indaranka mukewa malan addu,ar Allah ya jaddada rahama garshi yasa aljannar firdausice makoma

 

Advertisement

 

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending