Connect with us

News

Kasar Saudi Arabia tayi rashin babban malaminta : sheikh Saleh alshaiba

Published

on

Makka

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI

Kasa Mai tsarki ta Saudi Arabia tayi rashin babban malaminta Sheikh Saleh Al-Shaiba, babban mai kula da makullan Ka,aba .

Advertisement

A shafin yanar gizon da ke ba da labarai da bayanai game da Masallacin Annabi da ke Madina da kuma Masallacin Harami da ke Makkah ya tabbatar da rasuwar Al-Shaiba a shafinsa na X a safiyar ranar Asabar.

 

Advertisement

Ya ce an gudanar da Jana,izar marigayin ne bayan Sallar Asubahin yau a Masallacin Harami, tare da binne shi a makabartar Al Mu’alla da ke Makkah.

 

Advertisement

Jaridar inda ranka ta rawaito marigayin shi ne mutum na 109 daga Uthman ibn Talha (RA) sahabin Manzon Allah wanda ya fara zama mai kula da mabudin Ka’aba.

 

Advertisement

Muna adduar Allah ubangiji yajikansa da rahama yasa aljannar firdausice makoma da duk Al,ummar musulmi

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending