Connect with us

News

Tsofaffin Sojoji sun rufe ma’aikatar kudi Ta Abuja Sakamakon Rashin Biyansu Hakkunansu 

Published

on

1733403843007

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI

Tsofaffin sojojin  karkashin kungiyar Coalition of Military Pensioners sun rufe Ma’aikatar Kudi ta Abuja da safiyar Alhamis saboda rashin biyan karin albashi daga kashi 20% zuwa 28% daga watan Janairu zuwa Nuwamba 2024.

Advertisement

Jami’an sojojin da suka zo daga sassa daban-daban sun nuna takaicinsu game da gazawar Gwamnatin Tarayya a wajen biyansu hakkokinsu.

Tsofaffin Sojoji sun rufe ma’aikatar kudi Ta Abuja Sakamakon Rashin Biyansu Hakkunansu 

DAILY NIGERIAN HAUSA ta rawaito cewa a cikin  Bukatun da  suka nema  sun hada da biyan su kudin daga Oktoba 2023 zuwa Nuwamba 2024 da kuma Biyan karin N32,000 ga fanshon su.

Advertisement

Biyan kudin Security Debarment Allowance (SDA) gaba daya.

Dawowar kudaden da aka cire daga fanshon sojojin da aka sauke saboda rashin lafiya, da sauransu.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending