Connect with us

News

Ba Gaskiya Ba’ Ne Cewa Za’a Daina Amfani  Da  Tsofaffin Takardun Kuɗi Cewar  – Bankin CBN 

Published

on

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

Babban bankin Kasa CBN ya ce ba gaskiya bane akan rade radin da ake ta yadawa cewa bankin zai daina amsar wasu daga cikin takardun  kuɗi na Naira.

 

Advertisement

CBN, ya ce  ba za a  daina amfani da tsaffin takardun kudi na naira 1000 da 500 da 200 ba kamar Yadda wasu ke yadawa ba

 

Advertisement

Cikin  wata sanarwa da bankin ya fitar, wanda muƙaddashin daraktan hulɗa da jama’a na bankin Sidi Ali Hakama ya fitar, ya ce labarin da ake yaɗawa kan wa’adin amfani da tsaffin takardun kuɗin ba gaskiya ba ne.

 

Advertisement

Bankin ya kuma yi kira ga jama’a da su yi watsi da raɗe-raɗin da ake yaɗawa na cewa daga ranar 31 ga watan Disamban nan za a daina amfani da tsaffin kuɗin.

 

Advertisement

Gidan Radio Premier ya rawaito Hukuncin da Kotun Ƙolin kasar nan ta yanke a ranar 29 ga Nuwamban 2023, ta amince a ci gaba da amfani da sababbi da tsofaffin takardun kuɗaɗen naira.

 

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending