Connect with us

News

Wani Mahaifi Ya Harbe Yar’sa  Sakamakon Yada Bidiyoyinta A Tiktok 

Published

on

1738251856418

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

An kama wani mutum a Pakistan bisa zargin kashe ‘yarsa budurwa bayan ta ki daina dora bidiyonta a TikTok, kamar yadda hukumomi suka tabbatar a ranar Alhamis.

 

Advertisement

A cewar shugaban ‘yansandan yankin, Babar Baloch, wanda ake zargin, wanda shekarunsa sun kusa kai 50, ya kwaso iyalansa ne daga Amurka kwanan nan zuwa Quetta, wani birni a kudu maso yammacin Ƙasar Pakistan.

 

Advertisement

Baloch ya bayyana cewa, mahaifin ya amsa laifin harbe diyarsa a farkon makon nan bayan ta ki sanya tufafi da suka dace da addini da al’ada da kuma daina yada bidiyo a dandalin sada zumunta.

 

Advertisement

Baloch ya ce “ya amince da laifin kashe ‘yar’sa , saboda abinda take yi yana zubar da mutuncin dangsu ne .”

 

Advertisement

‘Yansandan dai tuni suka sanya shari’ar cikin wani lamari na ‘kisan mutuntaka’, wadda wacce al’ada ce ga ‘yan uwa, musamman maza, ke kashe mata, wanda suke imanin cewa, sun kawo “abin kunya”da danginsu.

 

Advertisement

 

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending