Connect with us

News

An Gano Wani Asibiti Da Ake Amfani Da Shi Wajen Sayar Da Jarirai

Published

on

Kotu ta yanke wa Muhammad Buba hukuncin daurin rai da rai bisa laifin kashe mahaifinsa

Gwamnatin Jihar Anambra, ta rufe wani asibiti da ake ajiye mata suna haihuwa ana sayar da jiriran a jihar.

Hukumomi, sun bayyana cewa sun bankaɗo asibitin ne, bayan rahoton sirri da suka samu na cewa a asibitin ana amfani da mata wajen haihuwar jarirai ana sayarwa.

Advertisement

An Kama ‘Yar Najeriya A Indiya Da Kwayoyi Masu Darajar Fiye Da Naira Biliyan 6

A yayin da suka kai sumame asibitin mai suna “Mother and Child Hospital and Maternity,” da ke Umunya a Ƙaramar Hukumar Oyi, ma’aikatan sun kama wasu daga cikin ma’aikatan da wasu mata masu ciki guda biyar, da kuma ƙarin wasu matasa 10.

 

Advertisement

 

AMINIYA

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending