Labarai
Yan bindiga sun kori dubban mutane daga gidajensu a Giwa

Daga mujahid danlami garba
Mazauna karamar hukumar Giwa dake Jihar Kadunan Najeriya na ci gaba da fuskantar hare haren ‘yan bindigar da suke hallaka mutane ba tare da kaukautawa ba.
A cikin mako guda da ta gabata, sau 4 wadannan Yan ta’adda na kai hari wasu kauyukan yankin, inda suka kashe mutane da dama, cikin su harda 23 da aka kashe jiya Talata.
Dangane da wannan matsala, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da wani mazaunin Yankin, Malam Yusuf Ibrahim Mai Kyauro, kuma ga yadda zantawar su ta gudana.
-
Labarai6 days ago
Gwamnatin Tarayya Za Ta Fara Yi Wa Masu Digirin Ƙasashen Waje Jarrabawa
-
Labarai2 days ago
Jami’an Tsaro A Pakistan Sun Kama ’Yan Najeriya 20 Kan Zargin Safarar Miyagun Ƙwayoyi
-
Labarai6 days ago
An Kashe Mutane 418, An Yi Garkuwa Da 227 Cikin Watanni Biyu A Nijeriya — Rundunar Ƴansanda
