Connect with us

News

Kwankwaso Ya Shiga Jam’iyyar NDC 

Published

on

Tsohon gwamnan Kano, Rabi’u Musa Kwankwaso, ya koma jam’iyyar NDC a hukumance tare da karɓar katin zama mamba.

Sauya shekar tasu na zuwa ne a daidai lokacin da ake ci gaba da sauye-sauyen siyasa da kuma haɗakar jam’iyyun adawa gabanin babban zaɓen shekarar 2027.

Advertisement

 

 

Advertisement

 

PREMIER RADIO 

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending