Connect with us

News

Bayan kwanaki 103, an fito da wasu fasinjojin jirgin Kaduna-Abuja

Published

on

Daga yasir sani Abdullah 

 

 

 

 

‘Yan ta’addan da suka tare jirgin kasan Abuja-Kaduna, sun saki wasu cikin wadanda suka dauke.

Advertisement

Idan na ci zaɓe ba zan binciki gwamnatin Buhari ba — Peter Obi

A jiya aka samu labari an sake ceto mutane bakwai, daga cikinsu akwai Sadiq Ango Abdullahi

Ubangiji ya yi wa Muhammad Paki, Bosede Rotimi, Abubakar Zubairu, da Hassan

 

Sauran fasinjojin da za su kwana a gida yau sun hada da; Muhammad Daiyabu Paki, Aliyu Usman da wani ‘dan kasar Fakistan, Dr. Muhammad Abuzar Afzal. Jirgin Kaduna-Abuja Asali: UGC Da yake magana, Mamu ya ce nasarar da aka samu wajen ceto mutanen nan ya kara nuna abin da Sheikh Ahmad Gumi yake fada a game da karfin yin sulhu. “Ina so in tabbatarwa kasar nan an samu nasarar da aka samu a yau ne saboda kokarin da na fara, tare da goyon bayan mai gidana, Sheikh Ahmad Gumi.

 

Advertisement

Amfanin sulhu da miyagu Shi ya sa na rika jaddada cewa gwamnatin Najeriya ta na da ikon da za ta iya kawo karshen zulumin da wadannan mutane suke ciki a cikin a rana daya. Wannan kokarin mutum daya kenan da ya saida rayuwarsa da ma darajarsa.

 

Karfin soja kadai ba zai ia shawo kan matsalar rashin tsaro a Najeriya.” – Malam Tukur Mamu

 

Daily Trust ta rahoto Mamu yana cewa idan aka zauna da ‘yan ta’addan, za su saurari mutane.

 

Advertisement

Da yake jawabi dazu, an rahoto Dan Iyan na Fika ya ce wadanda aka saki su na hannun jami’an sojoji, kuma su na kan hanyarsu na zuwa Kaduna a yanzu.

 

Za a yanka wadanda aka kama Ku na da labari cewa an faifai yana yawo da aka ji wani fasinjan jirgin kasan Kaduna-Abuja yana kukan cewa ana barazanar za ayi masu yankon raho.

 

Wannan mutumi da ke tsare a hannun miyagun ‘yan ta’adda, ya ce an fara maganar za a yanka su, muddin ba a biyawa ‘yan ta’addan bukatar da suke nema ba.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending