News4 years ago
AN TSARE MINISTAN SADARWA NA NIJAR SABODA BATAN KUDADEN GWAMNATI
Daga Khadija Abdullahi Mahmud. Jami’an tsaro a Jamhuriyar Nijar sun tsare ministan sadarwar kasar Mahamadou Zada inda ake tuhumarsa da almubazzaranci da kudaden talakawa lokacin...