Uncategorized4 years ago
ani Mutum ya datse al’aurarsa “domin kawar da sha’awar jima’i a Benuwe, yace zai mayar da hankali kan bautar Allah
Daga Yasir sani Abdullah Terhemen Anongo, mai shekaru 44 da haihuwa mazaunin Gboko a jihar Benue, ya cire al’aurarsa “domin kawar da sha’awar...