Business2 years ago
CBN Ya Yi Wa Bankuna Ƙarin Jarin Da Za Su Mallaka zuwa Naira biliyan 500.
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Babban Bankin Najeriya (CBN), ya kara adadin kuɗin da bankunan kasuwanci za su mallaka a matsayin jari zuwa Naira biliyan 500. CBN,...