Gwamnan Jihar Katsina Malam Dikko Umaru Radda, ya janye daga kan matsayarsa ta baya na rashin yin sulhu da ‘yan bindiga da ke addabar al’ummomin jihar,...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano ta cafke wani matashi mai shekaru 25, Ididiong James, bisa zargin dukan mahaifiyarsa tare da mallakar bindiga ba bisa ka’ida ba...
Wani soja ya harbe wani jigon Jam’iyyar PDP, Akinlabi Akinnaso, har lahira a Karamar Hukumar Idanre da ke Jihar Ondo. Lamarin ya...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN ’Yan bindiga sun kashe malaman makarantu 10, wasu 50 kuma na hannunsu a Jihar Kaduna, daga watan Janairu...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wani ma’aikacin Karamar Hukumar Zariya ya tsallake rijiya da baya a lokacin da wani dan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Wani yaro mai shekara hudu ya je makaranta dauke da bindigar gaske, makare da albarusai a cikinta...