Gwamnan jihar Ebonyi, Francis Nwifuru, ya kori Kwamishinan Ilimi na Manyan Makarantu, Farfesa Amari Omaka, tare da tube sarakunan gargajiya da shugabannin kauyuka a yankin Amasiri...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Fiye da malaman makaranta 3,000 daga kananan hukumomi 13 na Jihar Ebonyi suka gudanar da zanga-zanga a ranar Lahadi a Abakaliki, babban...
Wasu ’yan bindiga sun kone wata babbar kotu a yankin Owutu-Edda da ke Karamar Hukumar Afikpo ta Kudu a Jihar Ebonyi. An...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Gwamnatin Jihar Ebonyi ta dakatar da Babban Sakataren Ma’aikatar Lantarki da Makamashi na Jihar, Mista Godwin Nwankwo, kan...