Wata gobara ta tashi a ɗaya daga cikin ofisoshin hukumar karɓar tattara kuɗaɗen shiga ta ƙasa (FIRS) da ke Abuja a yau Asabar. Wani bidiyoyi da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar Tara Kuɗaɗen Haraji ta Tarayya (FIRS), ta bayyana cewa ta tara har Naira tiriliyan 12.374 a matsayin haraji cikin shekarar...