News1 year ago
Gaskiya Da Rikon Amana Da Kuma Tsoron Allah Ne Mafita – Inji Limamin Gajuna
Limamin sabon Masallacin Juma’a da aka gina a garin Gajuna, cikin Mazabar Ruwan Bago a Karamar Hukumar Rogo, Malam Ibrahim Inyass, ya jaddada bukatar rikon amana...