News2 years ago
Gwamnatin Jihar Jigawa Ta Haramta Yin Amfani Da Lambobin Gwamnati A Motocin Ma’aikata
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin jihar Jigawa ta haramta yin amfani da lambobin gwamnati a motocin maaikata da sauran alumma na kashin kansu. Shugaban Hukumar...