DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnan Jihar Ribas Siminalaye Fubara ya maida wa tsohon Gwamnan Ribas, ubangidan sa kuma Ministan FCT Abuja Nyesom Wike kakkausan raddi. Fubara...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Gwamna Siminalayi Fubara na Jihar Ribas, ya bayyana cewa tsohon Gwamnan Jihar Ribas, Nysome Wike, ya sauka mulki ba tare da kulawa...