DAGA YASIR SANI ABDULLAHI TUKUNTAWA Sama da mutane 10,000 ne suka rasa matsugunansu yayin da gonaki da wasu kadarori na miliyoyin naira suka lalace sakamakon ambaliyar...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal ya karɓi baƙuncin sabuwar babbar Sakatariya a gwamnatin tarayya mai wakiltar jihar Zamfara. A Juma’ar nan...