News4 years ago
Gwamnatin Tanzania ta haramta wa bankuna cajin kwastamomi kuɗin taransfa
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Ƙasar Tanzania ta soke kuɗin da bankuna ke cajin mutane idan suka tura kuɗi sakamakon ce-ce-ku-cen da lamarin ya jawo. Ministan kuɗi...