News4 years ago
Hukumar Hana sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Kasa (NDLEA) ta ce Najeriya na daya daga cikin kasashen da ke kan gaba a duniya wajen noma da shan Tabar Wiwi.
Daga kabiru basiru fulatan Shugaban hukumar, Birgediya Janar Buba Marwa (mai ritaya) ne ya bayyana hakan ranar Talata yayin bude wani taro kan...