News3 months ago
Gwamnatin Kano Ta Nuna Damuwa Kan Karancin Komawar Dalibai Makarantu Bayan Kammala Hutun Sallah
Gwamnatin Jihar Kano ta bayyana damuwa matuƙa kan yadda ɗalibai da dama ba su koma makarantu ba bayan kammala hutun Sallah ƙarama. Babban Sakataren Ma’aikatar Ilimi...