DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnan Kebbi ya kori Hadimin sa bisa zargin saka kalaman fasikanci na masu luwaɗi a shafin sa na sada zumunta. Gwamnan jihar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ‘yan sandan jihar Kebbi a Najeriya ta ce tana ci gaba da bincike kan mutuwar wani jami’inta ASP...