Gwamnan Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya, ya kori wasu hadimansa hudu nan take bayan samun su da hannu a cin zarafin wani a jihar. Kansilan da lamarin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ‘yan sandan jihar Enugu ta kama wani tsohon kansila a karamar hukumar Enugu ta Kudu bisa wasu laifuka da suka hada...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI. Wasu da ake zargin ’yan bindiga ne sun sace Kansilan gundumar Garu da ke Karamar Hukumar Soba ta Jihar Kaduna, Alhaji...
An harbe wani tsohon kansila a bisa zarginsa da sace akwatin kaɗa ƙuri’a. Lamarin ya faru ne a yayin da ake gudanar da zaben gwamna da...