Fitaccen lauya Barr. Abba Hikima Fagge ya bayyana cewa babu wata doka da ke hana Shugaban Majalisa ko mataimakinsa gabatar da ƙuduri a gaban majalisa. Wannan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kwamitin tantance abinda ya shafi harkokin zaɓe a Majalisar Dokokin Jihar Kano ƙarƙashi shugabancin Rt. Hon Jibrin Falgore, ta kammala tantace Alhaji...