DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Mummunan faɗa ya ɓarke a yankin Darfur na ƙasar Sudan, yayin da rahotonni ke cewa fiye da mutum 100 aka kashe...
Daga Khadija Abdullahi Mahmud. Masu zanga-zanga tara sun gamu da ajalinsu sakamakon aranagamar da ta barke tsakaninsu da jami’an tsaro a wasu sassan...