Mataimakiyar Shugaban Jam’iyyar ADC ta ƙasa mai kula da shiyyar Arewa maso Yamma, Hajiya Naja’atu Muhammad, ta zargi ɗaya daga cikin masu neman takarar gwamnan Kano...
Fitacciyar ’yar gwagwarmaya, Naja’atu Muhammad, ta zargi wasu ’yan siyasa, malaman addini da kuma sarakunan gargajiya a Arewacin Najeriya da cewa su ne suka gaza kare...