Hukumar Hana Safarar Mutane ta Ƙasa (NAPTIP) ta ceto wasu mata bakwai da ake zargin ana shirin safarar su zuwa ƙasar Iraki, bayan samamen da jami’anta...
Hukumar Hana Safarar Mutane ta Kasa (NAPTIP) reshen Taraba ta kama wani mutum da ake zargi da safarar yara 10 a Jalingo, babban birnin jihar. Kwamandan...
Hukumar yaƙi da safarar mutane ta Najeriya (NAPTIP) ta ce ta kama aƙalla mutane biyar da ake zargi da hannu a safarar mutane tare da kuɓutar...
Hukumar da ke yaƙi da safarar mutane a Najeriya (NAPTIP) ta ce ta ceto yara takwas da ake zargin an sace su daga jihohin arewacin ƙasar...
Hukumar Hana Fataucin Mutane da Kare Hakkin Su (NAPTIP) ta bayyana mawakin nan kuma mashahurin mai tasiri a kafafen sada zumunta, Darlington Okoye, wanda aka fi...