News9 hours ago
Rikicin ADC: Naja’atu Ta Zargi Sheikh Ibrahim Khalil Da Mara Wa Tinubu Baya
Mataimakiyar Shugaban Jam’iyyar ADC ta ƙasa mai kula da shiyyar Arewa maso Yamma, Hajiya Naja’atu Muhammad, ta zargi ɗaya daga cikin masu neman takarar gwamnan Kano...