News1 year ago
Sabuwar Ƙungiyar Ta’addanci Ta Bayyana A Arewa , Sun Kashe Fiye Da Mutane 15
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Neja ta tabbatar da ɓullar wata sabuwar ƙungiyar ta’addanci mai hatsarin gaske, wacce ake kira “Ƙungiyar Mahmuda”. Rahotanni sun tabbatar da cewa...