News2 years ago
Sarkin Kuwait Sheikh Meshal Al-ahmad al-Sabah Ya Rusa Majalisar Dokokin Kasar
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Rikicin siyasa da ya dabaibaye kafa gwamnati ya kai sarkin Kuwait Sheikh Meshal al-Ahmad al-Sabah ga daukar matakin rusa majalisar dokokin kasar...