Dan Majalisar Wakilai mai wakiltar Ɓagwai da Shanono a Jihar Kano, Yusuf Badau, ya koka kan yadda ‘yan bindiga ke addabar yankin da yake wakilta. PRNIGERIAN...
Rahotanni daga karamar hukumar Shanono a jihar Kano sun tabbatar da cewa wasu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun kai hari a garin...