News3 hours ago
ARTV Ta Musanta Zargin Sare Bishiyoyi, Yayin Da The Historica Nigeria Ta Tsaya Kan Rahotonta
Jaridar ‘The Historica Nigeria’ ta ce tana nan daram kan rahotonta da ya bayyana zargin sare bishiyoyi masu dimbin a harabar Abubakar Rimi Television (ARTV) da...