News2 years ago
Najeriya ta zama fagen kashe-kashe ƙarƙashin gwamnatin Shugaba Tinubu – Atiku Abubakar
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsohon mataimakin shugaban Najeriya Atiku Abubakar ya miƙa ta’aziyyarsa ga mutanen wani ƙauye a ƙaramar hukumar Rafi da ke jihar Neja, kan...