News2 years ago
Yadda gwamnatin Kano da ɗan Majalisa Ado Doguwa suka yi watsi da mutanen Tudunwadan Ɗankadai, rashin ruwa na neman ya hallaka su
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI TUKUNTAWA A yayin da al’umma ke ta gudanar da ibadar azumin watan Ramadan, Al’ummar ƙaramar hukumar Tudunwadan Ɗankadai a jihar Kano, na...