Gwamnatin Tarayya da Majalisar Dokokin Ƙasar sun nuna goyon bayansu kan mayar da rubuta jarabawar kammala sakandare ta Yammacin Afirka, WAEC da komfuta wato CBT. Wannan...
Hukumar shirya jarrabawar kammala Sakandire ta Yammacin Afrika (WAEC) reshen Najeriya, ta bayyana kwace lasisin makarantu 574 da aka samu da laifin aikata maguɗi a jarrabawar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar WAEC ta sanar da cewa daga yanzu waɗanda suka faɗi wani darasi na jarrabawarsu za su iya sake rubuta shi ba...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar shirya jarabawar kammala makarantun sakandire ta yammacin Afrika, WAEC, Ta ce za’a fara rubuta jarabawar kammala kammala makarantun...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar shirya Jarrabawar Kammala Makarantun Sakandire ta Afirka-ta-Yamma, WAEC, ta nesanta kanta daga rahotannin da wasu kafafen...