News
Bello Turji Ya Saki Wanda Aka Sace
Shahararren Dan fashin Daji, Bello Turji Ya sake mutanen da ya sace masu yawa.
wannan ya faru ne bayan wasu rahotanni da suke nuna alamar cewa Turji yana neman yin Sulhu da Gwamnati
Advertisements
