News
Yanzu-Yanzu: Ganduje ya bayyana Sheikh Dahiru Bauchi a matsayin shugaban darikar Tijjaniyya a Najeriya.
Daga kabiru basiru fulatan
Ganduje ya bayyana Sheikh Dahiru Bauchi a matsayin shugaban darikar Tijjaniyya a Najeriya.
Gwamnan yai wannan furucin ne a yau asabar wajen taron yiwa kasa addu’a da gwamnatin jahar kano ta shirya.
Yayi kira ga Sheikh Dahiru Usman Bauchi da cewar ya kawo Maulidi na gaba na Sheikh Ibrahim Nyass jihar Kano.