Opinion
Rashin hakuri ne yake kawo chunkoson ababan hawa a titinan jahar kano.
Daga Yasir sani Abdullah
Rashin hakuri ne yake kawo chunkoson ababan hawa a titinan jahar kano.
Yawan samun chunkoeon ababan hawa yana iya zama barazana ga rayuwar al,umma ta hanyar lafiya da tattalin azziki dama kuma harkukin yau da kullin ,amma hakan yazam ruwan dare a titinan jahar kano sakamakon rashin hakuri yayin da danja tatsayar kokuma akan kwana.
Saidai wannan dabi,ar ta nuna rashan hakuri ana dangan tata da masu baburan hawa da kuma musu keke da adaidaitasahu sune wanda sukafi karya doka akan titi,duk da cewa hakan na,iya zama barazana ga rayuwar su dama wanda baijiba baigani ba kasan cewar idan hatsari yafaru yana iya samun wanda ke gefe.
Wasu kuma na ganin cewa jami,an tsaro suna bakin kokaransu wajan samar tshoro da kuma kawar da yawaitar chunkosaon ababan hawa akan titunan amma abun yace tura ,wasu kuma nagani laifin hukumumin dasuke da alake a wannan fanne ne, sabida rashin samar tsa-tsaran hukunci akan musu ababan hawan dasu ke nuna rashan hakuri yayin da suke gudanar da tuki akan titi.
Daga garshe yakamata al,umma dasu danaga bin dokokin tuki dan samun raguwar hatsaruruka a fadin titinan jahar kano