Connect with us

News

Hisbah ta kwace Barasa miliyan 3 a Kano

Published

on

Spread the love

Daga Muhammad muhamm zahraddini

 

 

Advertisement

 

Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta lalata sama da kwalaben barasa miliyan 3.8 da aka kwace a watannin baya.

Babban kwamandan hukumar Dr Harun Ibn-Sina ne ya bayyana hakan a yayin lalata giyar da aka kama a Tudun Kalebawa a karamar hukumar Dawakin Tofa ranar Laraba.

Advertisement

Malam Ibn-Sina ya bayyana cewa hukumar na samun nasara a yaki da shaye-shayen miyagun kwayoyi, abubuwan sa maye da duk wasu munanan dabi’u na al’umma.

A jiya ne dai hukumar lafiya ta duniya wato (WHO) ta bayyan Najeriya a matsayin kasar da akafi dirkar barasa a Duniya.

Advertisement

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *