Daga Muhammad Muhammad zahraddin
Hukumar da ke kula da wasannin Olympics (AIU) ta sanar a ranar Juma’a cewa, an dakatar da ‘yar wasan da ta lashe lambar azurfa a gasar Olympics ta shekarar 2008, Blessing Okagbare na tsawon shekaru 10, saboda samun ta da abubuwan kara kuzari.