Connect with us

News

Putin ya umarci sojojin da ke kula da makaman nukiliya su kasance cikin shiri

Published

on

FB IMG 1645977572033
Spread the love

Daga yasir sani abdullahi

 

Shugaban Rasha Vladimir Putin ya umurci kwamandojin sojin ƙasar su shirya sojojin Rasha masu kula da makaman nukiliya su kasance cikin shiri.

Ya bayyana hakan ne a wata tattaunawa a fadar Kremlin wanda ministan tsaro da kwamandan sojojin kasar suka halarta.

Advertisement

Mista Putin ya ce manyan jami’an ƙasashen yammaci sun yi kalamai masu zafi kan Rasha.

Ya kira takunkuman da kasashen yammaci suka ƙaƙabawa kasarsa a matsayin haramtattu.

Advertisement

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *