News
Putin ya umarci sojojin da ke kula da makaman nulkiliya su kasance cikin shiri
Daga Yasir Sani Abdullahi
Shugaban kasar Russia ya umarci sojojon kasarsa da su kasance cikin shiri domin kuwa a koda yaushe za su iya.Kai hari kasar Ukraine
Kusan kwanaki uku 3 kasar russia tana kaiwa kasar Ukraine zazzafin hari Wanda ya Kai da har wasu daga cikin mutanan Ukraine sun rasa rayukansu tare da jikkata wasu da dama