News
Duk Mutum Mashawarcin Mutum Ne Kuma Duk Mutum Me Ba Mutum Shawara ne-muhammad muhammad zahraddin
Ba Lallai Se Dan Uwanka ne Kawai Ze Baka Shawara Ba Haka Ba Lallai Se Dan Uwanka Zaka Ba Shawara Ba, Hakan Yasa Ma Zakaga Yan Siyasa Na Ba Bare Masu Basu Shawara Wato Wadanda Ba Daga Zuri’a ko Àhalinsu Suke Ba
Yi Kokari Ka Dinga Daukar Shawarar Duk Wanda Ya Baka Shawara Idan Kuma Bazaka Dauka Ba to Daure Ka Saurara Wataran Zaka Tunota
Daure Kaba Kowa Shawara Tagari Domin Ita Shawara Tagari Tana Amfanar Kowa, Masoyi da Makiyi
Ya Allah Albarkacin Annabi Muhammad Sallallahu Alaihi Wa Sallam Ka Iya Mana da IyawarKa Kasa Duk Wanda Mukayi Tarayya Dashi Ya Kaunacemu Muma Mu Kaunaceshi Babu Cuta Babu Cutar da Juna a Tsakanin Don Tsarkin MulkinKa Ya Allah
