News
Dalibai Mata sun fi Maza Ilimi a NIGERIA – inji shugaban hukumar JAMB, Farfesa Ishaq Oloyede.

Daga kabiru basiru fulatan
Shugaban hukumar shirya jarabawar shiga manyan mkarantun gaba da sakandire ta kasa (JAMB), Farfesa Ishaq Oloyede, ya ce, dalibai mata sun fi takwarorinsu ilimi a Nigeria.
A cewar shugaban na JAMB bisa ga alkaluman da suka tattara na sakamakon jarabawar JAMB na tsawon shekaru masu yawa, sun nuna cewa kaso 60 cikin dari na wadanda suka samu sakamakon jarabawa mai kyau, dalibai mata ne yayin da takwarorinsu maza ke da kaso 40 kacal
Ku bayyana ra’ayinku kan wannan ikirari da shugaban na JAMB yayi.