Connect with us

News

Jarrabawar sakandire ta (Qualifying) ta na dakile karatun dalibai wajen cire mu su Sha,awar karatun dakuma sa mu su razani a jahar kano _COMRAMDE ABBA ALRA-IWAS

Published

on

Jarrabawar sakandire ta (Qualifying) ta na dakile karatun dalibai wajen cire mu su Sha,awar karatun dakuma sa mu su razani a jahar kano _COMRAMDE ABBA ALRA-IWAS

Jarrabawar tantance dalibi da akeyi a aji biyu na babbar makarantar sakandire (Qualifying) domin samu damar rubuta jarrabawar shedar kammala sakandire a kano, ta na dakile karatun dalibai wajen cire mu su Sha,awar karatun dakuma sa mu su razani a cikin karatun su wanda yana dakatar da karatun dalibai da yawa

Rashan Cika Alkawari Yazama Dabi,ar Matasa Da Kuma Jagororin Al,umma-Kabiru Basiru Fulatan

Musan-manma mata wada wannan lamarin yafi shafarsu da kuma wanda suke daukar nauyan karatun su hakan yanzu yazama wata barazana ga dalibai a jahar kano sakamakon rashan samun nassara a jarrabawar.

jarrabawa da kaso saba,in cikin dari (70%) ba sa iya tsallakewa kaso talatin cikin dari (30%) su ne su ke iya tsallakewa a sakamokon haka mu ke baiwa gwamnati shawara da ta so ke jarrabawar tantance daliban (Qualifying) ta ware wani kaso daga cikin kudin jarrabawar shedar kammala babbar makarantar sakandire da za ta dinga biyawa daliban.

 

Advertisement

su kuma iyayen daliban su dinga biyan ragowar kudin jarrabawar, domin magance matsalar da ake samu na dangane da jarrabawar a kano.

DAGA COMR ABBA ALRA-IWAS
SHUGABAN KUNGIYAR ORGANIZATION FOR UNION PEACE AND ASSISTANCE (U P A)

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending