Connect with us

News

DA ƊUMI-ƊUMI: Gidan man AA Rano ya kama da wuta a Kano

Published

on

DA ƊUMI-ƊUMI: Gidan man AA Rano ya kama da wuta a Kano

 

Gidan man AA Rano da ke unguwar Bompai a safiyar yau Alhamis.

 

Rahotanni sun baiyana cewa wutar ta kama wani babur din adaidaita sahu.

 

Advertisement

A halin yanzu dai jami’an hukumar Kwana-kwana sun garzaya su na ƙoƙarin kashe wutar.

 

Kawo yanzu dai ba a san menene musabbabin wutar da kuma irin asarar da a ka yi ba.

 

Ƙarin bayani na nan tafe…

Gwamnati na laluben hanyar kawo sauƙin tsadar kayan abinci a sassan Najeriya

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending