News
Gwamnati na laluben hanyar kawo sauƙin tsadar kayan abinci a sassan Najeriya
Daga Muhammad Muhammad zahraddin
Gwamnatin Tarayya a Najeriya ta ce tana ɗaukar matakan shawo kan hauhawar farashin kayan masarufi a sassan ƙasar, inda yanzu haka take shirin taro na kasa kan matsalar.
An soma shagulgulan shikar Sarauniyar Ingila shekaru 70 kan karagar mulkin
Gwamnati ta ce za ta bijiro da matakai masu karfi domin tabbatar da habbakar wasu ɓangarori na masana’antu a ƙasar da ke fuskantar matsalolin ci gaba.
Ministan Kudi, Kasafi da Tsare-tsare, Zainab Ahmed da ke shaida haka a lokacin taron majalisar koli ta kasa a Abuja, ta ce suna son ganin cewa cikin gaggawa sun shawo kan matsalar hauhawar farashin kayayyakin abinci, da bijiro da hanyoyin samawa ƙasar mafita da sauƙin rayuwa tsakanin al’umma.
Ta kuma ƙara da cewa nan bada jimawa ba za su sanar da wasu tsare-tsaren rage raɗaɗin matsin tattalin arziki da tsadar rayuwa a ƙasar.
-
News3 days ago
Karuwar Ta’ammuli Da Miyagun Ƙwayoyi Tsakanin Mata Na Barazana Ga Makomar Iyali – Masana
-
Opinion7 days ago
Wakilcin Mataimakin Gwamna Garo A Taron Tsaro Na Arewacin Najeriya Abin A Yabawa Gwamna Yusuf Ne
-
News3 days ago
Zaben 2027: INEC Ta Amince Da Atiku Abubakar, ‘Yan Takarar ADC 470
