Connect with us

News

Kotu ta ɗaure mutum biyu da ake yi wa shari’a tare da Abba Kyari

Published

on

Daga yasir sani Abdullah 

 

Babbar Kotun Tarayyar Najeriya da ke zamanta a Abuja a yau Talata ta yanke wa wasu mutum biyu hukuncin zaman gidan yari na shekara shida.

Advertisements
Advertisements

Ni Zan Daidaita Duk Abinda APC Ta Lalata A Nijeriya—Kwankwaso

Advertisements

Mutanen wato Chibunna Patrick Umeibe da kuma Emeka Alphonsus Ezenwane waɗanda ake yi wa shari’a tare da DCP Abba Kyari, an kama su ne da laifuka uku daga cikin laifukan da hukumar NDLEA da ke yaƙi da safarar miyagun ƙwayoyi ta shigar game da su.

Advertisements
Advertisements

An kama mutanen biyu ne a filin jirgin sama na Enugu a yayin da suke ƙoƙarin fasa ƙwabrin hodar ibilis.

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending