Connect with us

News

An kori shugaban hukumar leken asiri da babbar mai shigar da kara ta Ukraine

Published

on

Daga khadija Abdullah muhmd

 

 

 

Shugaban kasar Ukraine Volodymyr Zelensky ya kori shugaban hukuma leken asirin kasar Ivan Bakanov da kuma babbar mai shigar da kara ta kasar Iryna Venediktova, saboda zargin cin amanar kasa

Nlc Zata Gudanar Da Zanga-Zanga A Dukkanin Najeriya Kan Dogon Yajin Aikin ASUU

Shugaba Zelensky ya ce a yanzu haka akwai sama da ma’aikatan hukumar leken asirin kasar 60 da suka juya wa kasar baya, inda suke yi wa kasar Rasha aiki a yankunan da Rashar ta kwace.

Advertisement

Ya kara da cewa ana yi wa manyan jami’an biyu tuhume-tuhume kusan 651 da suke da alaka da cin amanar kasa.

Kawo yanzu dai manyan jami’a biyu ba su ce komai ba game da batun

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending